Harshen Chonyi

Harshen Chonyi
Default
  • Harshen Chonyi
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3


Chonyi (Conyi, Kichonyi, Chichonyi) yare ne na Bantu da ake magana a gabashin Kenya a cikin Kilifi County da Mutanen Chonyi ke magana. Yana daga cikin yaren Mijikenda.

cikin 2019, akwai kimanin masu magana 310,000. Daga cikin wadannan, 39,000 sun yi magana da yaren Jibana (Chidzihana) kuma 71,000 yaren Kauma (Chikauma) .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy